Dandalin Siyasa

Dandalin Siyasa

Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.
00:00
00:00

Episodes

162-

INEC na duba yiwuwar gudanar da zaɓen gwaji na shugaban ƙasa gabanin zaɓen 2027

05 Sep 2026
161-

Ƴan adawa sun kaɗa hantar jam'iyar APC mai mulki a Najeriya

29 Aug 2026
160-

Tasirin zaɓen gwamnan Osun ga babban zaɓen Najeriya na shekarar 2027

15 Aug 2026
159-

Muhawara ta dawo sabuwa kan cancantar shigar Malamai cikin Siyasa a Najeriya

08 Aug 2026
158-

INEC ta sha alwashin baiwa mara ɗa kunya a babban zaɓen Najeriya na 2027

01 Aug 2026